• "Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel Songs"-Main Languages Spoken in Nigeria/"Awọn Ọrọ Igbesi aye","Irohin Ayọ","

  • By: Federal Republic of Nigeria Words of Life
  • Podcast
"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel Songs"-Main Languages Spoken in Nigeria/"Awọn Ọrọ Igbesi aye","Irohin Ayọ","  By  cover art

"Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel Songs"-Main Languages Spoken in Nigeria/"Awọn Ọrọ Igbesi aye","Irohin Ayọ","

By: Federal Republic of Nigeria Words of Life
  • Summary

  • ===="Kalmomin Rayuwa", "Labarai Mai Kyau", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8) ==== (Hausa, Nigerian Pidgin English, English Africa, Yoruba, Igbo, Igbo Ibo Ohafia, Igbo Asaa, French African, Izon(Kolokuma), Ijaw, Ijaw Angiama, Ijaw Amegi, Fulfulde, Adamawa, Fulani, Fulani Are, Ibibio, Beebo, Tiv, Kanuri Yerwa, Kanuri Manga, Kanuri Manga: Dagara) =="Okwu nke Ndụ", "Ozi Ọma", "Egwu Ozi Ọma" - Isi Asụsụ Ndị Na-asụ na Federal Republic of Negeria==  ======"Awọn ọrọ ti iye", "Irohin ti o dara", "Awọn orin Ihinrere" - Awọn ede akọkọ ti a sọ ni Federal Orile-ede olominira Negeria. ======
    Copyright 2022 Federal Republic of Nigeria Words of Life
    Show more Show less
Episodes
  • English Version- "There is a Longing in Our Hearts for You, Oh! Lord".3gp
    Dec 20 2022
    "Muna marmarinka a cikin zukatanmu, ya Ubangiji(Hausa)".3gp / “Okan wa npongbe fun O Oluwa(Yuroba)”.3gp / "Ayi nwere agu Gi n'obi ayi, Jehova(Igbo)"3gp
    Show more Show less
    3 mins
  • Harshen Hausa - "Gayyatar Sanin Yesu Kai(Hausa)".3gp
    Dec 20 2022
    "Muna marmarinka a cikin zukatanmu, ya Ubangiji(Hausa)".3gp / “Okan wa npongbe fun O Oluwa(Yuroba)”.3gp / "Ayi nwere agu Gi n'obi ayi, Jehova(Igbo)"3gp
    Show more Show less
    6 mins
  • Harshen Hausa - Bisharar Matiyu (27:32–28:20).mp4
    Dec 20 2022
    (Yuroba)Ede Hausa - Ihinrere ti Matteu (27:32–28:20).mp4 / (Igbo)Asụsụ Hausa - Oziọma Matiu (27:32–28:20).mp4 Hausa Language - Gospel of Matthew (27:32–28:20).mp4 // Yah 3 16“Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya hallaka, sai dai ya sami rai madawwami. 17Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa. 18Duk wanda ya gaskata da shi, ba za a yi masa hukunci ba. Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba, an riga an yi masa hukunci, domin bai gaskata da sunan makaɗaicin Ɗan Allah ba. // 1KOR 15. - Tashin Almasihu daga Matattu1A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba.3  Jawabi mafi muhimmanci da na sanar da ku, shi ne wanda na karɓo, cewa, Almasihu ya mutu domin zunubanmu, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 4 cewa an binne shi, an ta da shi a rana ta uku, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 5 ya kuma bayyana ga Kefas, sa'an nan ga sha biyun. 6Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. 7Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni. 8 Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta. 9 Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah. 10Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata. 11To, ko ni ne dai, ko kuma su ne, haka muke wa'azi, ta haka kuma kuka gaskata.
    Show more Show less
    10 mins

What listeners say about "Kalmomin Rayuwa","Labarai Mai Kyau","Wakokin Bishara"-Manyan Harsuna da ake a Najeriy /"Words of Life","Good News","Gospel Songs"-Main Languages Spoken in Nigeria/"Awọn Ọrọ Igbesi aye","Irohin Ayọ","

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.