Taba Ka Lashe Podcast Por DW arte de portada

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

De: DW
Escúchala gratis

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2026 DW Ciencias Sociales Filosofía Mundial
Episodios
  • Taba Ka Lashe: 07.01.2026
    Jan 13 2026
    Ko kun san ana alakanta wasu fina-finan Indiya da kokarin yin fancale ga addini, musamman ma a Pakistan da ke makwabtaka da su? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan dambarwa.
    Más Menos
    10 m
  • Taba Ka Lashe 16.12.2025
    Dec 16 2025
    Shirin ya duba al'adun kabilar Pyemawa a Najeriya da suka rayu a cikin duwatsu da koguna tun shekaru 300 da suka shude.
    Más Menos
    10 m
  • Taba Ka Lashe 02.12.2025
    Dec 2 2025
    Shirin ya duba komabaya da al’adar wasannin karkara a lokacin kaka yayin tattara amfanin gona ke fuskanta a Zinder na Jamhuriyar Nijar.
    Más Menos
    10 m
Todavía no hay opiniones