Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto? Podcast Por  arte de portada

Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo
OFERTA POR TIEMPO LIMITADO. Obtén 3 meses por US$0.99 al mes. Obtén esta oferta.

Send us a text

A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto.

Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar kirifto.

Todavía no hay opiniones