Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa Podcast Por  arte de portada

Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa

Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.
Tun da motar Philipp ta lalace, sai 'yan jaridar Radio D suka hau jirgin kasa zuwa wurin da za su dauko rahotonsu na gaba, inda abubuwan ban mamaki ke ta faruwa. Wata dama ce ga Paula da Philipp ta bincika al'amura. Yayin da Philipp ya kai motarsa wajen gyara, tuni an fara wani bincken. An sami labarin cewa wani mutum a garin Jena na nan na damun mutane yana haska su da fitila mai mugun haske. Paula da Philipp na da bukatar su leka don su binciki wannan al'amari. Don haka sai suka hau jirgin kasa suka nufi wurin da abin yake faruwa. Sai dai kuma kamar yadda yake faruwa, ba komai ne ke tafiya kamar yadda ya kamata ba. Farfesa ya yi amfani da wannan dama don ya yi bayani a kan kalmar aikatau ta "sollen" idan ta fito a jumlar bayani ko ta tambaya.
Todavía no hay opiniones