Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki Podcast Por  arte de portada

Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki

Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

Acerca de esta escucha

Send us a text

Matasan Najeriya da dama suna son yin arziki amma ba tare da sun sha wahala ba.


Sau da yawa matasa sun fi neman hanya mafi sauki da za ta basu arziki ba tare da sun sha wahala ba.


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu matasa bin yanke don tara abin duniya.

Todavía no hay opiniones