Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka Podcast Por  arte de portada

Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.

A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa.

Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi.

Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu.

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na kin auren talaka.

Todavía no hay opiniones