Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar Podcast Por  arte de portada

Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar

Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.

Ousmane, bafulatani ne makiyayi kuma mazaunin karamar hukumar Tillia da ke arewa maso yammancin kasar Nijar, kusa da iyakar kasar Mali. A cikin yan shekarun da su ka shude, Ousmane ya fuskanci yan matsaloli daga al ummar shi, a dalili wata jita-jita da ta danganta shi da yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Hakan ya kai shi ga barin yankin da ya ke zaune a da can



Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Todavía no hay opiniones