Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar kashi 2 Podcast Por  arte de portada

Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar kashi 2

Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar kashi 2

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.

Ahmed, wani matashi ne makiyayi wanda ya fito daga cikin kabilar bugage mazaunan wani kauye da ke karkashin karamar hukumar Tillia a kasar Nijar. Ahmed Ya na da burin ganin garin su ya bunkasa, amma tun shekara ta 2018, garin na ke fuskantar hari daga yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Ahmed kan kan shi ya rasa dayawa daga cikin dangin shi. Gomnatin kasar Nijar, tare da abokanen hulda, sun na iya kokari wajan kawo agaji a wayanan yankuna


Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Todavía no hay opiniones