Daga wajan aikin gishiri a garin Bilma Podcast Por  arte de portada

Daga wajan aikin gishiri a garin Bilma

Daga wajan aikin gishiri a garin Bilma

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.

A cikin wanan shirin, Kagana Abari za ta fayyace yanda ta ke aiki a wajan sarrafa gishiri da a ke cema kalala, kusa da karamar hukumar Bilma, a arewacin Nijar. Da kuma yanda su ke fuskantar matsalar muhalli da na yawaitar al umma, Musaman yanda matsowar hamada ke wahalda su. Hakan kan sa matasan su na tafiya cin rani, har aikin na su gishiri na neman bacewa sannu sannu.


Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Todavía no hay opiniones