Daga mahakar zinaria a arewacin Mali Podcast Por  arte de portada

Daga mahakar zinaria a arewacin Mali

Daga mahakar zinaria a arewacin Mali

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo

OFERTA POR TIEMPO LIMITADO | Obtén 3 meses por US$0.99 al mes

$14.95/mes despues- se aplican términos.

A da can, Moctar na cikin wayanda ke fitar da bakin haure zuwa iyakokin arewacin kasar Nijar. Amma dokar da gomnati ta gindaya, ita soke wanan aikin na Moctar. Domin samun wata hanyar rufa ma kan sa asiri, Moctar ya doshi mahakar zinaria da ke karkashin gungun yan Azawad, a kasar Mali, inda ya kwashe shekaru kamin ya dawo gida a 2019. Tun wanan lokacin, bai sake waywayen wanan mahakar ba sai bana, da wani muradi ya ja shi. Moctar zai kawo muna labarin yanda balaguron sa ya kasance


Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Todavía no hay opiniones