‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’ Podcast Por  arte de portada

‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’

‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’

Escúchala gratis

Ver detalles del espectáculo
OFERTA POR TIEMPO LIMITADO. Obtén 3 meses por US$0.99 al mes. Obtén esta oferta.

Send us a text

Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya.


Mutane a birane kamar Abuja da Legas Da Fatakwal na cikin halin matsi sakamakon rashin ingattaccen muhalli.

Ko wannen irin rayuwa irin wadannan mutanen ke yi?


Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai a yau da ake bikin ranar muhalli ta duniya.

Todavía no hay opiniones